Skip to main content

Somalia ta samu shaidar amincewa daga Israel bayan kwashe shekaru 34

A karon farko cikin shekaru 34, wata kasa cikin UN member ta amince da Republic of Somaliland a matsayin kasa mai ‘yanci da cikakken iko! 🇸🇴🤝🇮🇱

A yau (26 ga Disamba, 2025), Israeli Prime Minister Benjamin Netanyahu da Shugaban Somaliland Abdirahman Mohamed Abdullahi sun rattaba hannu na joint declaration wanda zai kafa cikakkiyar dangantakar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu.

Me yasa wannan lamari yake da muhimmanci?

 Na farko dai shine: Somaliland ta ayyana ‘yancin kai tun 1991, amma duk da zamanta ƙasa Mai Mulkin demokradiyya, Cikin kwanciyar hankali na kusan shekaru 3, ba ta samu official recognition daga duniya ba har zuwa yau.

Abraham Accords: Wannan matakin ana ganin shi extension na zama Abraham Accords. Somaliland ta nuna sha’awarta na shiga Accords a hukumance nan gaba.

 Sabbin abokan Hulda: Za a samu hadin gwiwa kai tsaye a technology, agriculture, healthcare, har da bude embassies a Jerusalem da Hargeisa.

 Sauyin Strategic: Wannan zai canza matsayin tsaro na Red Sea, Sannan ya baiwa Israel damar kula da shipping corridor.

Duk da cewa wannan babban abin murna ne ga mutanen Somaliland, Amma kuma ta wani bangaren zai haifar da barazanar diflomasiyya tare da gwamnatin tarayya ta Somalia da sauran manyan kasashen yankin.

Amma kuma me kuke tunani? Shin wannan zai zama “domino effect” da zai sa wasu kasashe su amince da Somaliland nan gaba? 

#Somaliland #Israel #BreakingNews #Diplomacy #AbrahamAccords #HornOfAfrica #Tarihi

Comments

© 2018 Jamilu Tukur Observer Design by Danteizm