Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2025
Na taɓa tunanin cewa content kawai rubutu ne. Amma a gaskiya, content duk wani abu ne da ya fito daga zuciya, mai kyau, kuma mai sauƙin fahimta. ✍️ Na fara a ƙarshen 2019, lokacin COVID-19 lockdown. A wannan lokacin, na yi karatu sosai, na yi rubutu, na tattara bayanai, kuma na fahimci cewa mutane sun fi riƙe blog don su raba ra’ayoyinsu a duniya. Wannan ya ƙara mini sha’awa sosai, har na yanke shawarar cewa zan fara nawa blog ɗin. A farkon tafiyata, na yanke shawarar rubuta kalma 750 a kullum a Blogspot. Wannan ya taimaka mini wajen fita daga writer’s block, da ƙarfafamin gwuiwa wajen rubutu ba tare da jinkiri ba. Bayan lokaci, na fara gane cewa content creation ba kawai rubutu bane. Zai iya kasancewa graphics, videos, ideas, ko kowanne abu da yake original Kuma mai jan hankali. A yau, na mayar da hankali kan abubuwan da nake so kuma na koya: Web3 jobs, content creation, graphic design, da marketing.  Wannan shi ne “sweet spot” ɗina, kuma zan ci gaba da inganta kaina a waɗannan f...
© 2018 Jamilu Tukur Observer Design by Danteizm